Page Nav

HIDE

Grid

GRID_STYLE

IDAN KAINE YAYA ZA KAYI?

  IDAN KAINE YAYA ZA KAYI? Isowar ka Rumfar zaÉ“e ke da wuya sai ka tarar saura kai kaÉ—ai ne baka jefa kuri'a ba, kuma dukkanin waÉ—an...

 

IDAN KAINE YAYA ZA KAYI?

Isowar ka Rumfar zaɓe ke da wuya sai ka tarar saura kai kaɗai ne baka jefa kuri'a ba, kuma dukkanin waɗannan ƴan takara guda Uku suna kunnen doki ne, kuri'ar ita kaɗai ake jira ta kai ɗaya daga cikin su zuwa matakin Nasara.

Idan kaine yaya za kayi?



Nnpp

No comments