Page Nav

HIDE

Grid

GRID_STYLE

Bashir Mai Shadda Da Amaryar Sa Sun Shilla Kasar Dubai Domin Yin Honey Moon Bayan Auren Su

  Bashir Mai Shadda Da Amaryar Sa Sun Shilla Kasar Dubai Domin Yin Honey Moon Bayan Auren Su Ango Abubakar Bashir Maishadda Tare Da Amar...

 

Bashir Mai Shadda Da Amaryar Sa Sun Shilla Kasar Dubai Domin Yin Honey Moon Bayan Auren Su

Ango Abubakar Bashir Maishadda Tare Da Amaryarsa Hassana Muhammad, An Hangosu Sun Wuce Kasar Dubai Domin Cin Amarci (Honey Moon) Amma A Atare,Dasu Munga Besty Wata Umar M Shariff Tare Da Wani Jarumin A Za7na Shi Mai Shadda Fin Yana Tsokanar Umar M Shariff Din A Yau Ne Dai Mukaga Ma’auratan Sun Wuce Kasar Domin Shakatawar Da Akeyi Na Bayan Aure.Amma Hakan Yana Zuwa Ne Bayan Majiyar Mu Mai Karfi Na Rawaito Mana Cewa Mai Shaddar Basu Kadai Suka Tafi Ba Tafiyar Mawaki Kahutu Rara Ne Inda Mukaga Ashe Wn Tafi Da Mawaka Da Yan Siyasa Dayawa Kamasu
Adam A Zango
Ali Jita
Sani Danja
Yakubu Mohammad
Da Dai Sauransu
Maishaddan Dai Ya Wallafa Hotunan Ne A Shafinsa Na Instagram Kamar Haka.
X



Ads h