Page Nav

HIDE

Grid

GRID_STYLE

Besty Ahmad Shanawa 2022 New Track Single

  Besty Ahmad Shanawa 2022 New Track Single Ahmad Shanawa ya fitar da sabuwa wakar mai suna “Besty”. Ahmad Shanawa yayi wakar besty wanda a ...

 Besty Ahmad Shanawa 2022 New Track Single


Ahmad Shanawa ya fitar da sabuwa wakar mai suna “Besty”.
Ahmad Shanawa yayi wakar besty wanda a kwanan baya an yi cece kuce sosai akan wannan kalma besty a yanar gizo.
Yau shine ahmad Shanawa ya wake kalma
 besty Wannan Kalma Ta Best Ta Samo Asali Ne Da Daukaka A Wajan Mai Kayan Matan Nan Wadda Ku Kafi Sani Da Sadiya Haruna Besty Da Na Nufin Abokin Amarya Ko Kuma Abokin Budurwa Wanda Suke Anokta Ba Tare Da Sunyi Soyayya Ba

                          

 

No comments