An ce mutanen Ukraine ne a nan suke jiran jirgi don tserewa daga kasarsu ta gado zuwa wurin gudun hijira. Ko ka fahimci sakon? Bari mu yi m...
An ce mutanen Ukraine ne a nan suke jiran jirgi don tserewa daga kasarsu ta gado zuwa wurin gudun hijira.
Ko ka fahimci sakon?
Bari mu yi maka gwari gwari. Idan kana fatar yaki a kasarku to, ka ga abinda yaki yake haifarwa.
A cikin wannan gumurzu mutum yana ta matarsa ko babarsa ko kannensa ko yayansa?
Mu nemi Allah ya ba mu lafiya da zaman lafiya.
~ Dr. Mansur Sokoto
No comments