Film Din Lamba Ya Had Kudi Har jimilllar kudi (₦5,252,550) A Sati Na 6 A Box Office Reposted from @boxofficekannywood 𝗟𝗔𝗠𝗕𝗔 𝗖𝗼𝗺...
Film Din Lamba Ya Had Kudi Har jimilllar kudi (₦5,252,550) A Sati Na 6 A Box Office
Reposted from @boxofficekannywood 𝗟𝗔𝗠𝗕𝗔 𝗖𝗼𝗺𝗽𝗹𝗲𝘁𝗲𝗱 𝗜𝘁'𝘀 𝗕𝗼𝘅𝗼𝗳𝗳𝗶𝗰𝗲 𝗥𝘂𝗻 (𝗕𝗟𝗢𝗖𝗞𝗕𝗨𝗦𝗧𝗘𝗥)
Fim din LAMBA ya hada kudi Naira Dubu Dari Daya Da Sha Hudu (₦114,000) a sati na shida (6th week collections)
Yanzu yana da jimilllar kudi (₦5,252,550) ya kasance fim na biyu a jadawalin finafinan da suka fi tara kudi a Boxoffice.
Fim din ya kammala kasuwancin sa a sinima.
No comments