Mallan Yayi Kalaman Da Yan Tik Tok Suka Yi Masa Cha Aka A Jiya Ne Mallan Aminu Daurawa Yayi Wata Magana Ta Hankali Inda Aka Samu Wasu Suka...
Mallan Yayi Kalaman Da Yan Tik Tok Suka Yi Masa Cha Aka
A Jiya Ne Mallan Aminu Daurawa Yayi Wata Magana Ta Hankali Inda Aka Samu Wasu Sukayi Masa Raddi Akan Abunda Ya Fada Irin Aka Samu Wata Yar Film Mara Kunya Tayi Nasa Tas Aka Abunda Ya Fada Na Ilimi Wanda Bata Bada Haddar Al Kuranu Bare Na Hadisi Bayan Haka Kuma Anji Wani Shi Mai Tsoma Bai Shafukan Rigin Geme Rigin Gime Na Tik Tok Ya Tsoma Baki Shima Inda Shima Bai Bi Bayan Malamin
WATA SABUWA: Babu abu mafi muni da kazanta a jikin mata kamar Farjin su~Inji Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
Babban malamin addinin musulunci Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa ya bayyana cewa maganar mata su ne jin dadin duniya ba gaskiya bane.
Malamin ya ce " babu abu mafi muni da kazanta a jikin mata kamar Farjin su, domin a nan ne su ke fitsari, jinin al'ada, da kuma haihuwa".
Malamin ya ce "saboda munin sa ne ya sa aka rufe shi, domin da mata za su yi yawo tsirara da gudun su za a yi saboda zai zama abin tsoro saboda munin sa".
"Saboda haka ni banga dalilin da zai sa wannan abu mafi muni ga macce ya raba mutun da Allah ba". Inji shi
#Nasara
No comments