Page Nav

HIDE

Grid

GRID_STYLE

innalillahiwainnailaihiraj An Sake Saka Bom An Kashe Mutane Yanzu Yanzu

  innalillahiwainnailaihiraj An Sake Saka Bom An Kashe Mutane Yanzu Yanzu A Hanyar Abuja Zuwa Kaduna Ta'addanci a arewa dai har kull...

 

innalillahiwainnailaihiraj An Sake Saka Bom An Kashe Mutane Yanzu Yanzu A Hanyar Abuja Zuwa Kaduna

Ta'addanci a arewa dai har kullum sai kara samun gindin zama yake inda kowacce rana sai kaji labari

mara dadi da yake faru a sassa daban daban na kasar nan na ayyukan yan ta'adda kafin ai maganin wannan matsalar wata sai ta bullo

Sanin kowa ne yadda ayyukan yan ta'adda ya sa hanyar kaduna zuwa abuja ta zama jeka.da alwala ka wanda hakan ya tilastawa mustane bin jirgin kasa ko su hau na sama domin tsira da rai da lafiyar su to yanzu an kara saka fargaba da tashin hankàli a zukatan talakawan da basa iya biyan kudin jirgin Sama sai dai subi na kasan domin shima ta tabbta ba a tsiraba

Ajiya labari ya ishenmu misalin shadaya da wani abu na dare yannta'adda sun saka wa bom me dauke da fasinjoji da suka kusan kaiwa dubu daya bom ya kuma tarwatse kana suka bi ragowa mutanen da

harbi yayin da jirgin ya sauka daga layin sa yayi daji da wasu yan ta'andan sun kama wasu wasu sun bata wasu sun mutu a fashewar bom din yayin da kuma suka harbi wasu wannan ba Karamin abin tashin hankali.bane domin wayan da suka tsira da ransu ma da raunika sai

labarin mutuwar su ake ji daga asibiti har yanzu dai baza'a iya kididdge adadin wayanda suka rasu a wannan harin ba,haka zalika wayanda suke hannun masu garkuwan da kuma wayanda suka fantsama

cikin daji ga dai sautin muryar wani da abun ya faru dashi a cikin jirgin da bbacbhausa ta samu dauko murvarsa

A karshe mun samu labarin cewa shugaban sojojin Nigeria laftanal janar Yaruq Yahaya ya ziryarci gurin da abin ya faru ya kuma umarci sojoji da su bazama dajin su kwato wayan da aka yi garkuwa da su da fatan Allah ya kiyaye gaba ya kuma kawo mana karahen wannan hala'i ameen

                     

 

Ads h