innalillahiwainnailaihirajiun Nigeria Zata Tsinci Kanta A Cikin Karancin Abinci RIKICIN RASHA DA UKRAIN: Kowane Dan Nijeriya Ya Yi Tanadi, ...
innalillahiwainnailaihirajiun Nigeria Zata Tsinci Kanta A Cikin Karancin Abinci
RIKICIN RASHA DA UKRAIN: Kowane Dan Nijeriya Ya Yi Tanadi, Domin Za A Yi Karancin Abinci Mai Tsanani Nan Da Watanni Biyu Masu Zuwa A Kasar Nan, Cewar Dangote
Shugaban rukunin kamfanonin Dangote, Aliko Dangote ya gargadi yan Najeriya cewa kowa yayi tanadi kuma a kwana shirin tsindumawa cikin matsanancin karancin abinci da tsananin yunwa a kasar nan nan da watanni biyu masu zuwa.
-Rariya
No comments