Jarumar Kannywood Maryam Yahaya Na Cigaba Da Murmurewa Daga Cutar Typoid Da Malaria Da Tayi Fama Da Ita. Masha Allah Masoyana Ina Dada Yi ...
Jarumar Kannywood Maryam Yahaya Na Cigaba Da Murmurewa Daga Cutar Typoid Da Malaria Da Tayi Fama Da Ita.
Masha Allah Masoyana Ina Dada Yi Muku Godiya Sa Irin Adduar Dana Samu A Gareku Har Na Kai Wannan Kokacin Domin Kun Bani Gudummwa Sosai Da Sosai Nagode Kuma Da Adduarku A Gareni Gashi Kullum Ina Samun Sauki Sosai Da Sosai Cuta Ma Mutuwa Ba
Read also:Maryam Yahaya Tayi Barin Zance
Read also:Maryam Yahaya Ta Kamu Da Soyyayya
Jakadiyararewa
No comments