Izzar So Episode 80 Original Bayan Wani Tsahon Lokaci Da Ake Ta Jiran wannan Episode Na Izzar So Inda Masu Kallo Sula Jira Har Tsahon Sa...
Izzar So Episode 80 Original
Bayan Wani Tsahon Lokaci Da Ake Ta Jiran wannan Episode Na Izzar So Inda Masu Kallo Sula Jira Har Tsahon Sati 2 Babu Wannan Shiri Yau Gashi Cikin Ikon Allah Mun Kawo Sabon Shirin Episode 80 Da Fatan Shirin Zai Sanu Karbuwa Sosai Da Sosai A Wajan Ku
Izzar So Ya Zama Zakaran Kwajin Dafi A Cikin Dul Wani Film Mai Dogon Zango Don Haka Mutane Ke Dakonsa 100% Ba Kakkautawa Suna Jiransa Ko Da Za Ayi Wata Bai Fito Ba
Izzar So Ya Samu Karbuwa A Fadin Duniya Nan Bama A Kano Ba Kawai Koins
Nigeria
Niger
Ghana
Saudis
Yemen
U.S .A
Cotdevire
Libya
Lebanon
India
France
Izzar So Ya Samu Karbuwa Ne Tun Bayan Barkewar Cuta Mai Sharke Numfashi Wato Corona Inda Ya Cigaba Da Karbuwa Burni Da Kauye Dare Da Rana
No comments