Sanadin Auren Tik Tok kan Tona Asirin Angon Har Da Nuna videon tsraicin sa Abin takaici ne irin yadda wasu Hausawa mazauna saudiyya ke ta...
Sanadin Auren Tik Tok kan Tona Asirin Angon Har Da Nuna videon tsraicin sa
Abin takaici ne irin yadda wasu Hausawa mazauna saudiyya ke tata tsiya a kasa me tsarki irin abin da
dan munin sa kare ma bazai ci ba wato alamu sun nuna ba irin kazantar da gurbatattun cikin su basa yi a kasa mai tsarkin koda yake ba inda ba'a laifi amma abu ne mai daure kai aii.cewa kana inda yafi ko ina tsarki a duniya käha tafka sabon da wanda baya gurin ma bazai iya ba
labarai na zina ce zinace madigo aure kan aure da sauran su ba sabbin abubuwa bane daga lalatattun hausawan dake batawa mazauna sadiyan da kasar nigeria da ma sauran kasashen africa da ake amfani da harshen hausa suna Sai dai ayanzu zuwan Tiktok abin ya finkara kazanta domin kamar yadda yan film suka bawa Instagram muhimmanci yan saudiya kuma sun bawa tiktok ya zamana in kana son jin labarin badakalar da ake a saudiyya to shiga tiktok 1aiammulR
A kwanaki mun kawo muku labarin aure da aka daura tsakanin wani mazaunin Saudiyyan mai suna king musty da wata fatima wanda ya zama abin ilk magana sai dai wannan aure yá bailowa angon ruwa inda ya zama sanadin yi masa tonon silili kamar yadda ake bamu bayani tun kafin auren da king musty yayi akwai wacce yake so mai suna Queen shuwa ya mata alkawarin zai aure ta Sai taji labarin yayi aure a tiktok hakan sai ya bata mata rai wanda hakan yayi daidai da lokacin kuma shidai mustyn yana fada da wasu daga matan saudiyyan har yayi ikirarin duk zaisa a kamasu su da suka zo daga baya su suka bata hausawa mazauna saudiyya amma su da aka haifa a garin mutanen kirki ne
Wannan magangnu dai da basu yi matan saudiyan dadi ba hakan yasa suka hada kai da tsohuwar budurwar sa da ke tskajein ya yaudare ta suka fitar da maganganun batsa da yayi mata da kuma videon gaban shi da ya tura mata
No comments