Page Nav

HIDE

Grid

GRID_STYLE

Izzar so ne ya fito da daraja ta a Duniya - Khadija Yobe

  Izzar so ne ya fito da daraja ta a Duniya - Khadija Yobe Jarumar shiri mai dogon zanfo na Izzar so Khadija Yobe, tace sana’ar fim ta kaita...

 Izzar so ne ya fito da daraja ta a Duniya - Khadija Yobe

Jarumar shiri mai dogon zanfo na Izzar so Khadija Yobe, tace sana’ar fim ta kaita inda bata taÉ“a mafarkin zata je ba a rayuwarta.

A wata tattaunawa da ta yi da Northflix, Khadija Yobe ta Æ™ara da cewa shirin izzar so shine ya fito da ita a duniya tare da sauya mata rayuwa, "Gaskiya rayuwata ta sauya tun lokacin da na fara fitowa a cikin shirin Izzar so, duk da cewar ba shine fim É—in da na fara yi ba, amma dai shi ne ya fito da daraja ta mutane suka sanni sosai har na zama abar alfahari a cikin mutane, wannan ya sa lokaci guda rayuwata ta sauya”

Khadija Yobe
.

Daga Æ™arshe Khadija yobe, ta yi fatan gama sana’ar fim lafiya domin ta zama abin alfaharin al’umma.

No comments