Jarumi Adam a Zango ya gwangwaje abokinsa tun na yarinta jamilu kocila da sabuwar mota kirar "Honda accord" Mawaki Kuma Dan Film ...
Jarumi Adam a Zango ya gwangwaje abokinsa tun na yarinta jamilu kocila da sabuwar mota kirar "Honda accord"
Mawaki Kuma Dan Film Director Kuma Producer Adam A Zango Ya Bawa Babban Abokin Sa Wato Jamilu Kocila Motar Sabuwa Nai Kirar Honda Yanzu Yanzu Inda Adam A Zango Din Yake Bayyana Cewa Kovila Dan Amana Ne Tun Muna Yara Muke Tare Kuma Har Yanzu Duk Rintsi Duk Wuya Muna Tare Dashi Kuma Bai Gudu Daga Bayana Ba