( Kafar Ka Kafar Mu) Sabuwar Wakar Tijjani Gandu Da Yayiwa Madugun Tafiya Kwankwaso Bayan Koma Warsa NNPP Wannan Sabuwar Wakar Mai Suna KAF...
(Kafar Ka Kafar Mu) Sabuwar Wakar Tijjani Gandu Da Yayiwa Madugun Tafiya Kwankwaso Bayan Koma Warsa NNPP
Wannan Sabuwar Wakar Mai Suna KAFAR KA KA FARMU Wakar Ce Da Mawakin Kwankwasiyya Wato Tijjani Gandu Yayiwa MadungunTafiya Wato Ganduje Bayan Ya Koma NNPP Saboda Sabuwar Tafiya,Wannan Waka Ta Kasance Waka Ta Farko Da Tijjani Gandu Yayi Bayan Ficewar Dr Rabiu Musa Kwankwaso Daga Jamiyar A.P.C Zuwa Jamiyar NNPP Da Fatn Wannan Waka Zata Yi Muku Dadi Sosai Da Sosai
You Can Read Also: Sabuwar Wakar Aminu Bagwai Ta NNPP
You Can Read Also: Aminu Bagwai Da Jarumin Barkwanci Nakowa Comedy
SONG BY TIJJANI GANDU
No comments