Page Nav

HIDE

Grid

GRID_STYLE

An Gurfanar Da Nafisa A Kotu Yanzu Yanzu Saboda Cin Zarafin Mallan Aminu Daurawa

 WATA SABUWA: Babu abu mafi muni da kazanta a jikin mata kamar Farjin su~Inji Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa Da Dama Mutane Suna Ta Ala Tsine ...

 WATA SABUWA: Babu abu mafi muni da kazanta a jikin mata kamar Farjin su~Inji Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa

Da Dama Mutane Suna Ta Ala Tsine Ga Abunda Nafisa Tayi Wa Mallan Irin Na Cin Mutunci Da Zin Zarafi Irin Na Matan Bariki Sai Dai Mukaji Wani Fefe Nata Yana Yawo Akan Bada Hakurin Da Tayi Sai Dai Hakan Bai Saka Mutane Sun Yi Hakurin Juriyar Yin Hakuri Ba Soda 

Babban malamin addinin musulunci Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa ya bayyana cewa maganar mata su ne jin dadin duniya ba gaskiya bane. 

Malamin ya ce " babu abu mafi muni da kazanta a jikin mata kamar Farjin su, domin a nan ne su ke fitsari, jinin al'ada, da kuma haihuwa".

Malamin ya ce "saboda munin sa ne ya sa aka rufe shi, domin da mata za su yi yawo tsirara da gudun su za a yi saboda zai zama abin tsoro saboda munin sa".

"Saboda haka ni banga dalilin da zai sa wannan abu mafi muni ga macce ya raba mutun da Allah ba". Inji shi

Masu karatu me zakuce?

Nasara

No comments