Wata sabuwa: Masu tura kurar ruwa sun tafi yajin aiki har Sai umma ta gani a kano Daga Yusuf Ibrahim Ahmad Karaye Da safiyar yau litini,...
Wata sabuwa: Masu tura kurar ruwa sun tafi yajin aiki har Sai umma ta gani a kano
Daga Yusuf Ibrahim Ahmad Karaye
Da safiyar yau litini, kungiyar masu sayar da ruwa ta kura dake unguwa uku karamar hukumar taurini ta jihar kano, suka tafi yajin aikin Sai umma ta gani."
"Tafiya yajin aikin nasu, ya samo asali ne kan yadda Masu zuba Masu ruwan suka kara kudi a duk kowace kura guda."
No comments