Page Nav

HIDE

Grid

GRID_STYLE

Ku rinka yi musu uzri, zafin rashin miji ya sanya su, sun daina ganin kimar maza. Acewa Mallan Aminu Daurawa

  Ku rinka yi musu uzri, zafin rashin miji ya sanya su, sun daina ganin kimar maza. Akasari masu hujumi ga maza, suna ganin maza macuta ne, ...

 Ku rinka yi musu uzri, zafin rashin miji ya sanya su, sun daina ganin kimar maza.


Akasari masu hujumi ga maza, suna ganin maza macuta ne, ka bincika, Zawarawa ne, Daga Wanda mijinta ya gangara, wasu mazan sunki kwankwasar kofa, ko kuma dama shiga ma bata samu ba, ko kuma zaman gida ya gagara, ganin hakane sai haushin miji ya kamasu sai su rinka ganin duk abunda yake fitowa Daga bakunan maza  zalunci ne.

Tun lokacin da wancan tsohuwar Bazawarar Legas ta yada, wani Video na malam na bibiyi matan da sukabi gaiyar ta akasari Daga wacce mijin ya gagara samuwa, ko kuma zaman gidan ya gagara, suke ta sauke haushin su akan maza.

Domin duk wata mace kamila ta fahimci sheikh Daurawa, musamman ma wani rubutu da Mama Uwa Idriss tayi akan mas'alar.

Dan haka kuyi musu uzri, wata tayi shekara sama da goma babu mijin daya rabeta, da sunan aure, sai dai yan gwagwarmayar shan minti.

Mallan Aminu Daurawa


To idan Ba haka sukayi ba, ya kake son suyi?


SOURCE Muhammad Ismail Ali.

No comments