LABARI MAI DADI::Dan Wasan Kwallon Kafannan Bahaushe Dan Asalin Jihar Kano Ahmad. Musa Yafara Shirye Shiryen Rarraba Kayayyakkin Masarufi N...
LABARI MAI DADI::Dan Wasan Kwallon Kafannan Bahaushe Dan Asalin Jihar Kano Ahmad. Musa
Yafara Shirye Shiryen Rarraba Kayayyakkin Masarufi Na Watan Ramadan Dake Tafe
Cikin Wani Bidio Anga Yadda Ake Sassauke Buhuhunan Shinkafa Da Sauran Kayayyakin Bukatar Masu Azumi
Ba a Karon Farko Kenan Ba Da Ahmad Musa Yake Irin Wannan hidima Ga Yan uwa Musulmai Wani Fata Zakuyi Mishi
Daga majee Wakilin Karamchi
No comments