Yadda Ta Kasance Mawakiya Dija Da Kamfanin MAVINS Tare Da Jaruman Da Mawakan Kannywood Tabba Ana Samun Cigaba Da Mawaka Da Sauran Jaruma...
Yadda Ta Kasance Mawakiya Dija Da Kamfanin MAVINS Tare Da Jaruman Da Mawakan Kannywood
Tabba Ana Samun Cigaba Da Mawaka Da Sauran Jaruman Kannywood A Wannan Lokaci Dalili zkuwa Shine Duba Da Yadda Suke Taka Rawa A Aikinsu A wannan Shekara Jaruma Da Mawakan Hausa Sunyi Ta Komarin Shige Shige Domin Samun Show Da Sauran Abubuwan Nishadantarwa Shine Dalilin Da Yasa Zakaga Suna Ta Cigaba A Koda Yaushe
Inda Akayi Kirkiri Wani Show A Abuja Wanda Aka Gudanar Dashi Mai Suna Arewa Todays Award Inda Mawaka Kamar Su Ali Jita Suka Shirya A Bayan Fagge Kuma Munga Inda Jarumai Mata Kamarsu Mai Jidda Mai Saa Da Sauransu Inda Muka Gansu Tare Da Mawakiyar Dija
No comments