Page Nav

HIDE

Grid

GRID_STYLE

Bashir Maishadda da Hassana sun saki zafafan hotunan kafin aure

Bashir  Maishadda Da Hassana Sun Saki Zafafan Hotunan Kafin Aure yanzu yanzu abunda aka dade ana nemansa yanzu gashi ya fito wato hotunan ka...

Bashir Maishadda Da Hassana Sun Saki Zafafan Hotunan Kafin Aure

yanzu yanzu abunda aka dade ana nemansa yanzu gashi ya fito wato hotunan kafin aure wato pre weedding pictures inda aka dauki hotuna da dama wadda suka wuce misali kamar ba gobe yanzu zamu kawo muku hotunan kuma ku gani ku saida 

Hotunan Bashir Maishadda Da Hassana 





Wannan hotunan na bashir mai shadda da amaryar sa hasana yau ne ake ta nunasu a kafofin sada zumunta inda mwaka producers directors da sauran abikan aiki sukaita yin posting din amarya da ango akan nunana jin dadin su da sauran jammatabbasa wannan aure yazo da farin ciki donin gashi tun kafin ayi shi  mun hango amsoyan suna nuna jin dadinsu a fili matuka da fatan allah ya kwao mana wannan rana muna godiya da muna godiya da duk wannan da ya nuna soyayyyarsa a garemu mun gode daga bashir mai shadda







Maishadda da Hassana


                           

 

No comments