Ranar Da Zaa Dauki Azumi Shine Ranar Da Zaa Fara Nuna Shirin Kwana Chasa'In. Shirin Mata A Yau Shirin Yahudawa Ne Don Su Gurbata A...
Ranar Da Zaa Dauki Azumi Shine Ranar Da Zaa Fara Nuna Shirin Kwana Chasa'In. Shirin Mata A Yau Shirin Yahudawa Ne Don Su Gurbata Alumarmu
Malamai Sun Taso Tashar Arewa24 A Gaba Kan Shirye Shiyen Su, Musanmam Ma Na Kwana Casa’in Da Zasu Dawo Dashi Cikin Azumi, Sannan Kuma Da,Wani Sabon Shiri Mai Suna Mata A Yau Inda Suke Nuna Ganin Rashin Dacewar Dawowar Shirin Da Azumi, Domin Zai Hana Mutane Yin Sallah Tarawee Da Azumin A Cewar Su Malaman.
Malaman Sun Koka AKan Ganin Yadda Arewa24 Din Ke Gudanar Da Shirye Shiryensu A Daidai Lokacin Da Akeyin Ibada Musanman Ma Na Cikin Watan Azumi, Idan Baku Manta Ba Tashar Arewa24 Tasha Ce Da Aketa Shan Fama Ana Ta Tata Burza Da Ita Tsakaninta Da Malamai Tun Ba Yanzun Ba. Yawancin Zakuga Sunyi Baya Sgiri Guda 2 Muhimmaci Hip Hip Da Kuma Wani Sabon Shiri Da Ake Kiranshi Mata A Yau Wannan Shiri Na H Hip hop Shine Ne WNda Aka Kirkiro Shi Saboda Matasan Mu Saboda Su Shagalta Da Jin Kide Kide Na Zamani Kuma Su Dunga Bin Dabiar Arna Makiya Allah Duk Don A Daukewa Musulmai Hankali Sannan Kuma Akwai Shirin Mata A Yau Shima Wani Shiri Ne Wanda Zakuga Wai Matan Da Basu Da Hadda Su Ake Bawa Su Dunga Yin Shirin Ko Ahlari Basu Sauke Ba Wai Su Suke Shirin Mata A Ayau Kuma Matan Da Basu San Zaman Aure Ba Domin Duk A Cikin Su Babu Wanda Tayi Shekara 50 A Gidan Miji Mai Su Ne Zasu Gyara Aure Ayi Koyi Dasu Don Haka Yakamata A Kula Sosai Da Sosai
Menene Ra’ayoyinKu Kan Wannan Lamarin, Shin Kuna Ganin Irin Shirye Shiryen Da Arewa24 Din Ke Sawa Lokacin Gafatar Da Salloli Zai Iya Hana Mutane Gabatar Da Sallolin Nasu, Ko Kuma Wanda Duk Bai Gabatar Da Sallar Tarawee Ba Shi Yajama Kansa??
Ga Abin Da Malaman Ke Cewa Akan Tashar Ta Arewa24.
X
