Hidima Kawai Yake yi a jihar Bauchi Saboda da jarumar fim NAFISA ABDULLAHI ba Tare da ya taba Ganin taba Yanda wani Matashi ke Rabon kay...
Hidima Kawai Yake yi a jihar Bauchi Saboda da jarumar fim NAFISA ABDULLAHI ba Tare da ya taba Ganin taba
Yanda wani Matashi ke Rabon kayan abinci a Gidajen marayu littafai a makarantu Domin jarumar firm NAFISA ABDULLAHI Batare da ya taba Ganin taba.
Matashin mai suna A.A ASHEER BAUCHI yana cigaba da tallafawa makarantun Islamiyya da kuma na Boko da littafai da jaka dauke da hoton ita jarumar. Sannan kuma yana kai Agaji Gidajen marayu ba tare da jarumar ta sanshi ba.
Matashin ya Sheda ma wakilin mu cewa fatan sa dai watarana Allah ya taimake shi suyi ido biyu da jarumar fim NAFISA ABDULLAHI Wato Sumayya a cikin shirin firm na Labari na mai Dogon zango.
Matashin yace shi burin sa mutane su ci gaba da kallon nafisa Abdullahi a matsayin Jaruma kuma mai kaunar mutane.
Ko da wanda zai iya taimakon sa ya cika wannan Buri nasa
A.A ASHEER BAUCHI
08138782267
________