Page Nav

HIDE

Grid

GRID_STYLE

Saratu Zazzau,Dokta Grema Ta Maida Martani A Karo Na 2 Akan Abubuwan Dake Yiwa Mata A Film

  Saratu Zazzau,Dokta Grema Ta Maida Martani A Karo Na 2 Akan Abubuwan Dake Yiwa Mata A Film Kirana Ga Ƴan Mata Masu Sha'awar Shigowa Ha...

 Saratu Zazzau,Dokta Grema Ta Maida Martani A Karo Na 2 Akan Abubuwan Dake Yiwa Mata A Film

Kirana Ga Ƴan Mata Masu Sha'awar Shigowa Harkar Fim, Idan Ba Su Shigo Ba, Kar Su Shigo. Idan Kuma Dole-dole Sai Sun Shigo, To Iyayensu Su Yi Masu Rakiya, Idan Sun Yi Masu Rakiyar Su Tabbatar Sun Damƙa Su Hannun Nagari, Wanda Zai Riƙa Lura Da Tarbiyarsu A Wurin Daukar Fim (Location) Amma A Ra'ayina Su Yi Zamansu Har Allah Ya Sa Su Yi Aurensu Ya Fi, Cewar Jarumar Fina-finan Kannywood, Saratu Zazzau (Dr. Grema Cikin Kwana 90) A Tattaunawarta Da Aminiya

Saratu Zazzau,Dokta Grema

DAGA Jamilu Dabawa

HIRAR DR GREMA

                         

 

No comments