Shin ko kun taba lura da an cire dutsen Zuma Rock daga jikin Naira 100? Wannan Dutse dutse ne mai matukar tahiri wanda duniya take ji. An d...
Shin ko kun taba lura da an cire dutsen Zuma Rock daga jikin Naira 100?
Wannan Dutse dutse ne mai matukar tahiri wanda duniya take ji.
An dai cire wannan Dutse daga jikin Naira 100 ne a zamanin mulkin Jonathan.
Shin ko miye dalilin haka?
S-bin Abdallah Sokoto
No comments