Abubuwa 10 Da Baku Sani Ba Game Da Bikin Mai Shadda BIKI BIDIRI: Miliyoyin Nairane aka zubar don liki a wurin shagalin bikin mai shadda Y...
Abubuwa 10 Da Baku Sani Ba Game Da Bikin Mai Shadda
BIKI BIDIRI: Miliyoyin Nairane aka zubar don liki a wurin shagalin bikin mai shadda
Yadda aka zubar da kuÉ—i a wajen taron bikin babban Furodusa Abubakar Bashir Mai Shadda da amaryar sa Hasana."
1.An Tara Kudi Kamar Ba Gobe
2.Yan Gayyar Sodi Sun Halarci Bikin
3.Mayan Jarumai Mata Dawaya Basu Yi Wa MIshadda Reposing Ba Kuma Basu Taya Shi Murna Ba
4.An Saka Wakar Da Bai Kamata A Saa Ba A Wajan Bikin Wato Wakar Yahaya Bello Na Abdul Amart
5.Anyi Ango Maza Da Mata A Wurin Bikin
6. Shahararrun Yan Tik Tok Wanda Sukayi Fice Sun Halarci Bikin Kamar Su Mai Baranda. MURJA Da Saransu
7.Ana Gayyaci Abdul Amart Zuwa Bikin Ammar Baije Saboda Kungiya 13×13
8.Anyi fariya A Bikin Mai Shadda
9.Anci An Sha An Saci Abunci A Bikin Mai Shadda
10.Abin Makaki Mommen Gombe,Maryam Yahaya Da Sauransu Sun Sa Dauda Kahutu Rara Da Bashir Mai Shadda Sunyi Rawar YBN Wato Rawar Wakar Yahaya Bello Ba Don Suna So Ba
Masu karatu me zakuce?
X
Daga Ibrahim Da'u Dayi
No comments