TURA TA KAI BANGO: Don girman Allah ku taimaka min addu'a na samu mijin aure!! Wannan baiwar Allah mai suna Maryam ta bukaci al'umm...
TURA TA KAI BANGO: Don girman Allah ku taimaka min addu'a na samu mijin aure!!
Wannan baiwar Allah mai suna Maryam ta bukaci al'ummar musulmi da su taya da addu'a Allah ya kawo mata mijin aure.
Maryam ta ce a halin yanzu tana cikin tsaka mai wuya, domin tana bukatar mijin aure amman bata samu ba.
To jama'a sai a taya ta da addu'a ko Allah zai samu ta samu wani a cikin mabiyan mu.
No comments