JERIN SUNAYEN TSALA TSALAN ƳAN MATAN KANNYWOOD GUDA 10 DA SUKA YI FICE A FAGEN SHIRYE-SHIRYE DAGA Shuaibi Abdullahi Wani nazari da masana ...
JERIN SUNAYEN TSALA TSALAN ƳAN MATAN KANNYWOOD GUDA 10 DA SUKA YI FICE A FAGEN SHIRYE-SHIRYE
DAGA Shuaibi Abdullahi
Wani nazari da masana suka yi kan gwarazan Ƴan matan da suka ɗauki dogon lokaci suna haskawa a masanaantar Kannywood.
Ƴan matan sun haska sosai wanda hakan ya saka aka sami maƙudan kuɗaɗe a matsayin ribar shirin film
1. Hadiza Aliyu Gabon
2. Samira Ahmad
3. Hafsat idris
4. Rahama sadau
5. maryam booth
6. Fati washa
7. Nafisa Abdullahi
8. Aisha Aliyu tsamiya
9. Rahama hassan
10, Halima atete
Kawo yanzu wacce kuke gani ya kamata a cire, a jarin sunayen, kuma wace Jaruma ya kamata a sanya sunan ta a jerin jaruman guda 10.
No comments