Bambancin Tsakanin Mace Harija Da Kuma Mace Jarababbiyar –Daga Dr Naima Da Yawan Mutane Kawai sun Dauka Jarababbiyar Mace Kamar WI it...
Bambancin Tsakanin Mace Harija Da Kuma Mace Jarababbiyar –Daga Dr Naima
Da Yawan Mutane Kawai sun Dauka Jarababbiyar Mace Kamar WI itace Harija, Basu San cewa Harija daban,Take Da Jarababbiyar Mace ba
Mata ne guda 2 amma Dai Mabambamta a dabi’a na Jima’i.
Mutane Dai Duk sun fi maida hankalinsu akan Halin harijar mace, ba tare da sun fahimci tasirin da jarabebbiyar mace take da shi ba. Wanda akasarin matan dake gidajenmu jarababbu ne Ba Hajiyai Ba.
Wannan yasa maza da dama suka kasa fahimtar Harijar mace tafi saukin mu’amala fiye da ita jarabebbiyar mace.
1.HARIJAR MACE
Harijar mace tana iya hakuri da Jima’i komai tsawon lokacin da zata dauka ba tare da ta shiga wani yanayi ko Wani Hali ba, amma ita Jarabebbiya bazata iya ba.
Ita harijar mace matsalarta Kawai shine, kada namiji ya tinkareta bai shirya ba. Domin macece da batasan idan an soma Jima’i a dakata ba. Har Sai An Kai Geji
Macece da zata iya soma gudanar da Jima’i daga safe har wayewar gari bata gaji ba,Kuma Ba Ta Kosa Ba kuma bata gamsu ba. Wannan yasa Allah Sai Ya bata jumriya da hakurin da zata iya zama ba tare da Jima’i ba kuma bata damu ba. Amma fa randa ta tashi yi sai namiji yasan ya hadu da mace.
Da wuya ka samu harijar mace tana Madugo saboda sukan dauki abun shirme, harija bata istimina, bare tayi amfani da gaban roba. Ita a kullum burinta taji gaban namiji a cikin gabanta. Da matukar wahala harijar mace taci amanar mijinta. Domin ita bata kamuwa da sha’awar namiji sai har idan ta tabbatar zai iya bugawa da ita ba wanda zai yi sau biyar bane yace a sarara ba zuwa anjima.
Harija tana iya yin Jima’i yau sai ta dauki tsawon lokaci sosai bata kula namiji ba tana harkokinta muddin aka mata shi da kyau sosai da sosai. Matsalar harija kada ka soma abunda kasan ba zaka iyayin sa ba. Sai dai ana samun wasu harijen da ake hada musu duka biyu ga harijanci ga kuma jaraba. Wadannan kuma idan ka shiga hannunsu sai mu tausaya maka.
Wannan itace harija:
2.JARABABBIYAR MACE
Rashin hakurin da jarababbun mata suke da shi akan Jima’i yasa ake, samunsu cikin ‘yan Madugo, zina da aurensu, yin istimina babu kaukautawa.
Jarabebbiyar mace zata iya yin Jima’i da kowani irin namiji koda muharraminta ne muddin jarabanta ya motsa idan yaso daga baya ta dawo hayyacinta.
Wannan shine bambamcin dake tsakanin jarababbun mata da kuma mata harijai. Mata
No comments