VIDEO: Girma Ya Dai Fadi Kalli Abinda Yarinya Tayiwa Tahir Fagge – Gidan Gala Wasan Dabe Sabon Videon yadda wata yar gala ta keyiwa daya d...
VIDEO: Girma Ya Dai Fadi Kalli Abinda Yarinya Tayiwa Tahir Fagge – Gidan Gala Wasan Dabe
Sabon Videon yadda wata yar gala ta keyiwa daya daga cikin fitattun jarumai a masanaantar fina finan Kannywood mai suna tahir fage kasance war sa babba kuma mai shekaru ga iyali da shekaru amma hakan bai hanashi tika rawa a gidan gala ba Kuma a idanun alumma musamman yadda Videon yake karade shafukan sada zumunta irin su facebook da YouTube
No comments