VIDEO: Sabuwar Wasikar Zuwaga Bello Yabo – Bello Turji Wasikar gaugawa zuwaga takwarana bello Wallahiy sokoto Ni bello Turji Musulmine Do...
VIDEO: Sabuwar Wasikar Zuwaga Bello Yabo – Bello Turji
Wasikar gaugawa zuwaga takwarana bello Wallahiy sokoto Ni bello Turji Musulmine Domin Ina Sallah, Kuma Wallahi Bello Yabo Badaidai Ya Fadaba Yake Mun Bai Taba Zama Dani A Kurkuku kamar yadda yake fadi ba Har Ya Karantar Dani Ba, inji cewar Cewar Bello Turji
Daga Comr Abba Sani Pantami
Bello Turji ya mayar da wannan martani ga kalaman Shaikh mallan Bello Yabo da ke cewa ‘yan fashin daji ba Musulmi ba ne.kuma zasu fuskanci fushin ALLAH
Bello turji ya maida wannan kakkausan martanine a cikin wata tattaunawa da yayi da manema labarai NA YAU wanda jaridar Aminiya ta wallafa a wannan safiyar ta ranar Litinin.Dinnan
Inda Bello Turji ya shaidawa Duniya cewa shi musulmine domin yana Sallah, ya kars da cews Bello Yabo karya yake mishi bai taba zama dashi a kurkuku ba, balle har ya karantar dashi ba.
Ku saurari bidiyon tattaunawar Bello Turji da manema labarai, sai ku bayyana mana ra’ayoyinku?
No comments