Zafafan Hotunan Abunda Faru A Arewa Today Award Tare Da Mawaka Rahama,Sadau,Dija,Rasheda Mai Saa Tabara,Hamisu Breaker Dij Ab,Morell,Name...
Zafafan Hotunan Abunda Faru A Arewa Today Award Tare Da Mawaka Rahama,Sadau,Dija,Rasheda Mai Saa Tabara,Hamisu Breaker Dij Ab,Morell,Namenj,Ali Jita,umar M Shariff Da Sauransu
Arewa Today Award Taron Mawaka Ne Da Aka Yishi Don Mawaka Da Jin Dadin Masu Sauraro Anyi Wannan Tato Ne A Babban Birni Wato Abuja Nigeria Inda Aka Tare Nawaka Kanar Ba Gobe Inda Mukaga Ali Jita Yaro Mai Tashi Ne Ne Mawakin Da Ya Yi Hosting Din Wannan Shirin Da Akayi Ko Kuma A Hausance Ace Shine Mai Nasaukin Baki Na Musamman
X
Ina Aka Gauyyaci Mawaka Kamar Haka
1.Sani Musa Danja
2.Yakubu Mohd
3.Afro Dija
4.Dj Ab
5.Hamisu Breaker
6.Namenj
7.Umar M Shariff Da,Sairan mawakan Hausa Na Kannywood
No comments