Adam A Zango Ya Magantu Sannan Nafisa Abdullahi Tasaka N100k Ga Duk Wanda Ya Dauko Jikinta A Hoto A yayin da yan film da ke bawa Naf...
Adam A Zango Ya Magantu Sannan Nafisa Abdullahi Tasaka N100k Ga Duk Wanda Ya Dauko Jikinta A Hoto
A yayin da yan film da ke bawa Nafisat Abdullahi goyon baya a wannan rigima da ke tsakanin ta da Sarkin waka ke ta saka lakchochi da karatuttukan malamai da suma tuni suka yi Allah wadai da wannan tsari na turo yaya bara ba tare da an iya daukar nauyin su ba shiko jarumi Adam A Zango shafin wata jarida ya kwafo da aka wallafa tun 2020 da ke bayyana tsohon sarkin kapo wanda ya nada
Nazirun Sarkin wakár da ya kéanisawa ya bayyana cewa za'a fara kama iyayen dake turo yayannsu bara Yayin da a shafin Adam A zangon ma aka barke da bayyana ra'a yi a sashen tsokaej inda mafi akasari ana ganin baiken'darkin wakar ne wasu ma na zaainca da maaanaanu maraca dadi Su kuwa yan tiktok da yan Facebook sun dage suna ta yada wasu hotuna na nafisan da lake sanye da kaya dake bayyana tsiraict suna mayar mà ta da martanin makamancin wanda Sarkin wakar yayi a wani gurin su sa maganar Sarkin wakar da ke cewa ita ba'a ce an yi asarar ta sai mai karatun
Alkur'ani yayin da a wani gurib kuma sukan sa wata waka Mai taken bamu babu ku A wani gefen kuma dai daga dandalin na tiktok wata mai suna Amina singa wanece aka finsani da momy zariya ta fito ita ma tayi martani ga sarkin wakar inda ta bayyana cewa shima kafin ya zama sarkin waka ai akwai yarinyar da yake kamawa hotel yana daukar ta daga gidan su yana kaita club ko ya manta inda ta kará da cewa in ya bari ta tona masa asiri van gidan su ma sai sun dora hannu a ka a nata Bangaren Fati slow ta fito dandalin TikTokta
tada jijiyar wuya tana ta fada baki da kumfa kan maganar da Sarkin waka ya fads ai gaskiya ya fada inda wasu ke ta mata dariya dar ewa aikin miliyan daya ta fara
No comments