Rahama Sadau Maryam Booth Da Yan Film Sun Shigarwa Nafisa Akan Abunda AKe Rigima Akai Rahama Sadau Maryam Booth da sauran yan film sun shig...
Rahama Sadau Maryam Booth Da Yan Film Sun Shigarwa Nafisa Akan Abunda AKe Rigima Akai
Rahama Sadau Maryam Booth da sauran yan film
sun shigarwaNafisat AbdÅ«llahi kanrigimar ta da Sarkiniwaka Wannan magana dai ta batun Almajirai da yadda ake haifar su anan watsi da su na neman zama wani abin cece kuce da ya dauki sati daya ana tattauana shi a media tun bayan da Nafisat tayi wani dan rubutu da ke cewa Adaina haihuwar yayan da baza'a iya kula da su ba a shafin ta na twitter bayan wani lokaci kuma Bbe Hausa suka wallafa labarin da kuka tsokacin da mutane suka yi kan batun nata wanda daga nan haÃeáiain gitane ya karkata kan
fwannan batu wasu na mata raddi wasu na goyon bavan tayammacin jiya Sarkin wakar sarkin kano ya shiga cikin maganar inda ya bayyana cewa ba almajirai bane yayan da iyayen su suka haifa suka kasa basu tarbiyya ba in kana so kaga yayan da iyayen su suka haifa suka kasa basu tarbiyya kazo masa a'antar fin wanda wannan magana ta tunzura Nafisat Abdullahi da ta fahimci kai tsaye da ita yake ya kasa kama sunanta inda ta etindnartani a kasan rubutun nasa da cewa in ya isa ya kama suna mana ya daina kewaye kewaye tasan me ke damun sa inda a cikin rubuce rubucen da tayi a jiyan ta bayyana neman suna ne kawai da kkiyayya suke damun sa ba'a jin sunan sa a ko'ina sai idan za'a ciwa wani mutunci da sauran maganganu dai na martani a gare shi wanda hakan yasa shi kuma sarkin wakar yayi akiutogiddbayani mai tsawon
READ ALSO: NEXT SAIRA MOVIE UPCOMING SERIES
READ ALSO: LATEST UPDATES IN LABARINA MOVIE
Sama da mintuna goma sha daya na martani a gare ta wanda duk mun kawo muku a jivan yau wasu daga abokan sana'ar sarkin wakan da Nafisan sun tashi da yiwa nazirun martani inda
Rahama Sadau ta wallafa kalamar da nafisat tayi amfani da ita kawai wato clout chaser da manyan baki wato mai neman suna inda aka dors da cece kucen a shafin ta masu goyon bayan Sarkin wakan na zagin ta ita da nafisan masu goyon bayan ta kuma ita da Nafisapnabn karfin guiwa da goyon baya da zargin dan Nafisa ta fita daga shirin su na Labarina ne yasa ake bin ta da bita da kulli
A bangaren Maryam Booth kuwa wani rubutu ta wallafa a bangaren story dake cewa Kana ta wallafa wata lakeha ta prof Maqari da yake kalubalantar wannan tsari na haihuwar yayi barkatai ba tare eaaa dAdamar kula dasu ba kamar dai makamancin abin da nafisap ta fada inda aka ta kara da rubuta
Bayan wani lokaci kuma sai ta kara wallafa wata lakchar dai ta Kasikadiuoecda ta kwafo daga shafin Producer Alhajà shehse da ke dai sukar wannan tsari inda ta kara da rubuta cewa
Shiko Alhaji Shes hen da ya wallafa wannan lakcha akasa va rubuta cewa
Sheikh Dr lbrahim Maqari Girman Kai Da Tumasanchi Yana Saka Ka Yin Maganar Da Baka Da Hujja A Musulunchi Akan Ta. Jin Haushi Da Qiyayyar Wasu A Zuciyar Ka Yana Saka Ka Tonawa Gidan Ku Asiri Da Nufin Chin Zarafin Wasu. Ka Kiyaye Harshen Ka INJI ANNABI SAW officialLtyshaban This is more of a personal attack and selfish interest fauzlyya dsulaiman Allah dai ya fahimtar da aľumarmu wannan duhun da suke kara tura kansu Anasa bangaren Msfuinawi elanim birniwa shika dai wata lakchar ya wallafa ta wani malamin kan dai wannan batun gaminda rubuta
Read Also: Ado Gwanja latest Updates
Read Also: Latest Kannywood News About Ado Gwanja
No comments