Page Nav

HIDE

Grid

GRID_STYLE

Aliyu Lamba Yayiwa Sanata Dan Sadau Kaca Kaca Inda Ya Aika Masa Da Budaddiyar Wasika

 Gareka Sanata ÆŠan Sadau, Iyalan wadanda aka yi garkuwa da su a jirgin kasa na AK9 a makon da ya gabata suna cikin damuwa da halin da waÉ—a...

 Gareka Sanata ÆŠan Sadau,

Iyalan wadanda aka yi garkuwa da su a jirgin kasa na AK9 a makon da ya gabata suna cikin damuwa da halin da waÉ—anda aka dauke suke ciki. Maimakon dakatar da masu kishin al'umma, ya kamata a yi hobbasa akan ganin cewa an yi duk mai yiwuwa an ceto mutanen nan, rayukan su duka suna da muhimmancin da bai kamata a wofantar dasu ba.

Kayi ƙoƙari ka aikewa yan Jarida takardar dakatar da Sheikh Muhammad Nuru Khalid tun kafin ma ka aika masa takardar, muna so mu tuna maka irin kokarin da ya dace kayi wa al'ummar Dan Sadau, nasan kana sane da cewa a halin da ake ciki a karamar hukumar Maru gaba daya wacca itace mahaifar ka, ba ƙaramin ganganci bane mutum ya raɓi Dan sadau a yau saboda irin ta'addancin da yan bindiga suke wa al'umma a yankin ba dare ba rana. an a inganta musu tsaro ba.


Daga ALIYU SAMBA

No comments