Page Nav

HIDE

Grid

GRID_STYLE

ALLAHU AKBAR: Yau Shekara Uku Cif Da Rasuwar Sharif Rabi'u Usman Baba

  ALLAHU AKBAR: Yau Shekara Uku Cif Da Rasuwar Sharif Rabi'u Usman Baba Daga Muhammadul Auwal Isma'il Baba A rana irin ta yau uk...

 ALLAHU AKBAR: Yau Shekara Uku Cif Da Rasuwar Sharif Rabi'u Usman Baba

Daga Muhammadul Auwal Isma'il Baba

A rana irin ta yau uku ga watan Ramadan ne Allah Ya karbi ran Shugaban Kungiyar Masu Yabon Annabi Sallallahu Alaihi Wa Sallam Na Afrika Sharif Rabi'u Usman Baba Kano.

Yau shekara uku kenan.

Sharif Rabi'u Usman Baba

Muna rokon Allah Ya jaddada rahama a gare shi da sauran musulmai albarkacin Annabi (SAW).

No comments