Yadda Tsohuwar Matar Ado Gwanja Ta Cigaba Da Al’amuranta Na Yau Da kullum Bayan Ya Saketa A watan da ya gabatane dai mawakin masana’ant...
Yadda Tsohuwar Matar Ado Gwanja Ta Cigaba Da Al’amuranta Na Yau Da kullum Bayan Ya Saketa
A watan da ya gabatane dai mawakin masana’antar shirya finafinai ta Kannywood kuma jarumi Wato Wadda Kuka Fisani Da Ado Gwanja, Ado gwanja ya tabbatar da cewa ya saki matartashi. Tun bayan lokacin Ana ta tsammanin ganin mawakin ya maida’ita amma shiru kakeji.Amma Nuna Fata Mu Yan Wannan Tashar Sadarwa Su Dawo Su Ci Gaba Da Auren Domin Shi Aure Dan Hakuri Ne Sole Sai An Kai Zuciya Nesa Sannan Za A Samu Dai Daito Mundai Namu Fada Ne Da Bada Shawara,Don Haka Muna Bawa Ado Gwanja Shawara Akan Yayi Hakuri Da Matarsa Domin Kuwa Maza Aka Sani Da Hakuri Da Juriya Ya Dawo Da Matarsa Domin Shi Babbane,Sai Kyma Ita Hajiyar Itama Tayi Hakuri Ta Duba Allah Ta Duba Haihuwar Da Sukayi Tsakanin Si Tayi Hakuri Ta Kai Zuciya Nesa Donin Kuma An San Mace Da Lallaba Muji,Don Haka Muna Bawa Ado Gwanja Dashi Da Matarsa maimuna Su Yi Hakuri Su Dawo Da Rayuwar Su Kamar Baayi Ba
Amma Masu Karutu Me Ne Shawarar Ku
You Can Also Read About More Ado Gwanja
Click Here: The Story Of Ado Gwanja Ex Wife Mainuna Ado Gwanja Wife
Click Here:Yadda Maimuna Ado Gwanja Matar Ado Gwanja Ta Kasance Da Ado Gwanja
No comments