Page Nav

HIDE

Grid

GRID_STYLE

Jaruman Kannywood Karkashi Dauda Kahutu Rarara Sun Fitar Da Wani Salo Da Ake Ganin Bai Daceba

Jaruman Kannywood Karkashi Dauda Kahutu Rarara Sunyi Wata Shiga Da Ake Ganin Bata Daceba A Kasar Larabawa Jarumai A Farfajiyar Masana...

Jaruman Kannywood Karkashi Dauda Kahutu Rarara Sunyi Wata Shiga Da Ake Ganin Bata Daceba A Kasar Larabawa

Jarumai A Farfajiyar Masana'antar Fina-Finan Kannywood Kuma Jiga Jigan Qungiyar Mawaka da Yan Film 13*13 A Kasar Daukar Larabawa (Dubai) Suna Chigaba Da Shakatawa, 

Domin Taya Daya Daga Cikinsu Da Matarsa Murna Aurensu Furodusa Abubakar Maishadda, Da Amaryasarsa Hassana Muhammad Da Akayi Bikinsu Akwanakin Baya,

Acikinsu Akwai

Dauda Kahutu Rarara

Umar M Sharif

Ali Isa Mai Jita

Adam A Zango 

El-Muaz Birniwa

Yakubu Muhammad

Aisha Humaira

Fati Bararoji

13X13


















No comments