Labari Da Dumi Dumi: An dakatar da sheikh Nuru Khalid daga limanci a Abuja "Mun samu labari, daga majiya mai tushe cewa! Kwamitin...
Labari Da Dumi Dumi: An dakatar da sheikh Nuru Khalid daga limanci a Abuja
"Mun samu labari, daga majiya mai tushe cewa! Kwamitin hulda da masallaci da gidaje na unguwar Apo sun dakatar da Babban malamin addinin musulunci wato sheikh Nuru Khalid, daga limancin salla a masallacin Apo dake birnin tarayya Abuja.
"Hakan ya biyo baya ne, kan yadda shehin malamin ke ragargazar gwamnatin Buhari a duk lokaci bayan lokac, musamman ma kan wani huduba da yayi a jiya juma'a kan mumbari"
No comments