Wakokin Kawu Dan Sarki All Music Audio And Video 2022 Mp3 Download Kawu dan sarki ya zamo wannda zai gaji mawaki hamisu breaker a fagen w...
Wakokin Kawu Dan Sarki All Music Audio And Video 2022 Mp3 Download
Kawu dan sarki ya zamo wannda zai gaji mawaki hamisu breaker a fagen waka domin kuwa a yanzu yakan yi kkari sosai akan wakoki da yakeyi kawu dan sarki dai mawakin neda ya fito da kafar dama Inda A Yanzu
KAWU DAN SARKI YA SAKE FITAR DA WATA SABUWAR WAKAR MAI SUNA "KOTOLO" FT SADIYA SOSAI
Matashin Mawakin nan Wanda yake cin zamanin sa Kawu Dan Sarki Mai wakar IN GALLO NA CIWO ya sake zuwa da wata sabuwar wakar mai suna "KOTOLO" tare da Jaruma Sadiya Sosai.
Wannan sabuwar waka mai suna KOTOLO ta sami kyakykyawan, kuma ingantaccen aiki daga wajen shararren, kuma kwararren mai bada umarnin wakoki da fina finan Hausa na Kannywood wato Aminu S. Bono inda ta fito da wata siga da ba'a taba ganin ta ba domin kuwa abin sai wanda ya gani.
Matashin mawaki Kawu Dan Sarki yayi wakoki da yawa kuma fitattu amna dai ta baya bayan nan itace IN GALLO wadda ita ce wakar da tauraron Matashin mawakin ya kara haskawa domin kuwa tasirin wakar ya wuce inda mutum yake zato.
An dai haifi wannan mawaki a jihar Kano, ya kuma yi dukkanin karatun sa ne a jihar ta Kano sannan ya kasance mai shaawar yin waka tun can dama.
Kawu Dan Sarki yayi wakoki masu yawa amma ga wasu daga cikin su:
Wakokin Kawu Dan Sarki All Music Audio 2022 Mp3 Download
IN GALLO
KOTOLO
KINA A RAINA
SUTURA
RIBAR SO
TARBIYYAR GIDA
SANAR MINI
KAMANNI NA
CIKON BURI NA
SOYAYYA KAWAI
KECE SILA
SIFFA
KATARI
FARIN CIKI
AL-KAWARI
RUHIN JIKI NA
YA YAREN AMARYA
BUGUN SO
HARASHE
SOYAYYA
SABUWAR WAKA
MASOYIN GASKIYA
MU GUDU TARE
SHIKE NAN
ALAKAR MU
YAR BABALLE
BADDA BAMI
KYAUTAR GASKE
YAR BALBELA
IN HAKURI BAI BAKA BA da dai sauran su.
Kuci gaba da biyo mu domin samun wasu labarai akan mawaka da sauran. Sai anjima.
TO GET TO KNOW MORE ABOUT KAWU DAN SARKI -
CLICK HERE BLOW
Auta Mg Boy: Biography, Archives,Albums, Songs, Playlists 2022
YAKUBU ADAM ABUBAKAR (UNCLE YACKS)🖋️🖊️📖🖊️🖋️
No comments