Page Nav

HIDE

Grid

GRID_STYLE

Kannywood Latest News

 Kannywood Latest News   1.Muneerat Ta Koma Bautar Gunki 2.An Yanke Wa Bala Hukunci 3.Daga Karshe Ali Nuhu Yayi Magana Akan Sauya Ummi A S...

 Kannywood Latest News

 1.Muneerat Ta Koma Bautar Gunki
2.An Yanke Wa Bala Hukunci
3.Daga Karshe Ali Nuhu Yayi Magana Akan Sauya Ummi A Shirin Fim Din Alaqa

Muneerat takomabautar gunki Maryam Yahaya ta maye Gurbin Ummi Alaqa kotu ta daure Mubarak Bala shekaru 24 Ta tabbata cikin biyu za'a yi daya walau Muneerat Abdussalam tana da matsala ta tabin hankali ko ciwon damuwa ko wasu daga matsaloli masu kama da haka ko kuma tantagaryartsagera ce mai wasa da addinin Allah da y Kamata táka mata burki kan abin da ta ke yi Sanin kowa ne yadda muneerat ke kwangaba kwan baya da batun musuluncin ta yau ta ce ta shiga gobe ta ce ta fita wanda tavi hakan ba sau daya ba ba sau biyu ba saí a ganta kuma da zumbudeden hiiabi rana tsaka tace ta dawo musuluncin A wannan karon muneerata tayi wallafe wallafe ne a shafin ta tana bukatar a tura mata da kudi a account din ta domin ta taimakawa marasa karfi da abin da zasu sha ruwa a azuminnan a cewar ta kamar yadda

alaqa series

 wasu fitattau keyi masu gidauniyar taimakawa bayin Alah da varim irin su Mansura Isa Saratu Gidado Fauziyya D Suleiman da Sauran SU sai dai ba 'a amasa kiran muneerat din ba A karshe dai muneerat ta kara wallafa hoton katan din ruwan roba da ledar madara da conflakes leda daya da suga shima dan kulli da bai fi na Ashirin ba gamida wani dogon rubutu na korafin rashin tura mata kudin kamar yadda ta bukata inda ta ce mutum daya ne ya tura mata dubu daya ta kara da rokon jama'a su taigaka komsikankantar abin da Allah ya hore musf' ta samu ko ta samu rahama sanadiyyar aikin i da ta rubuta

jin shiru ba wanda ya sake tura mata kó sisi sai gani aka yi ta wallafa hoton gumaka na mabiyan addinin budda inda take bayyana ta fice daga addinin musulunci saboda tsokanar ta da musulmai suke a kan abinda layi ba dan ta taimaki kanta ba amma suke amfani dashi suna tsokanar ta ta kara da cewa ta so ta koma cristangy by, shimabai yiwu ba hakan yasa ta zabi bautar kuma kä a matsayin sabon addinin ta

Abune mai wahala ace mai cikakkiyar lafiya said

dinga tsalle tsalle a eikin addinai sai dai wasu kuma na ganin lafiyar ta kalau kawai tana irin wayannan abubuwa me dan jawo hankalin mutane da zarar taji an daina jin duriyar ta a shafukan sada zumunta Wanda asali damaçecekuce skpn ta ne ya kaita inda take dan haka jih anyi shiru ba'a maganar ta a media ita faduwa ce a gurin ta Allah ya kyauta Dake batu muke na addini da ridda bari mugangara kotun daukaka kara inda aka karkare shara'ar Mubarak Bala matashin da ke batanci ga Allah da Annabi da Addinin musulun ci inda muka samu labarin Kotun ta daukaka kara ta yanke masa hukuncin dauriharpa tsawon shekaru 24 a gidan kaso, bayan da a aísa isifúka 18 da ake tuhumarsa da aikatawa a Kano.Bala, wanda shi ne shugaban kungiyar 'yan Adam ta Najeriya, an kama shi ne a gidansa da ke Kaduna a ranar 28 ga Afrilu, 2020 kuma pka kai shi Kano, inda aka kai kararsa na batanci da isokana ga Annabi Muhammad SAW.

A baya dai ya wallafa kalaman batanci ga Musulunei, Allah da Annabi Muhammad a shafin Facebook lamarin da ya harzuka musulmi. An yi ta hayaniya akan a sake shi ko kuma a yi masa shari'a, inda masu fafutuka ke cewa bai da alaka da matarsa da lauyansa. Amma da ya bayyana a gaban mai sharia Farouk van na habbar kotun Kano ta 4, Audu Bako sakatariyar a ranar Talata, Bala ya amsa dukkan tuhume-tuhumen da ake vi masa. Da alkali ya tambaye shi ko ya san sakamakon laifin da ya yi, Bala ya amsa dukkannin abubuwan da ake tuhumarshi tun da farko. Lauyan Bala, James Tbor, a baya ya yi kokarin shawo kan wanda ya ke karewa ya sauya rokonsa, amma ya dage cewa yana da laifi kan tuhumar da ake masa. Sai dai lauyan ya bayyana takaici da fargaba a matsayin dalilan da suka sa wanda yake karewa ya amsa laifinsa, inda ya ce wanda yake karewa ya shafe shekaru biyu a gidan yariAmma AANANAAL bayyana ba tare da tada hankali ba, ya daga hainu ya shaida wa kotu cewa vana da laifi kamar yadda ake tuhumar A cikin rokonsa na neman a yi masa sassauci, Bala ya ce manufar rubutun da ya yi a shafukan sada zumunta ba shine tada hankali ba. Don haka ya yi alkawarin ba zai sake maimaita irin wannan aika-aikar ba a nan gaba. Da yake zartar da hukuncin, Mai shari'a Lawan ya yanke masa hukunčin daurin shekaru 24 a gidan

Yari.Jim kadan da yanke wannan hukuncinmun ci karo da wani rubutu da ya fito daga shafin amnesty international dake rajin kare hakkin dan adam a fadin duniya sun baya ceva asu yi iya kokarin su na ganin wani bai je kurkukuk saboda kawai ya bavvanara'avin sa ba ga abin da sakon ke cewa

Daga masana'antar Kannywood kuwa masoya shirin nan mai dogon zango mai farin jini da kamfanin Fkd productions ke yi sun koka saboda abin da suke ganin anmusu nahebabba ayayinda aka sauya musu sabuwar jarunar su mai farin jini aka kuma mave gurbin ta da Marvam yahaya Jaruma Habiba Y Aliyu dai ta fito ne a matsayin Ummi Saleh Alfundiki wacce ta ke kanwa ga hisham da Namir Saleh Alfundiki kuma tana kokari iya

kokari wajen bada abinda ake so a shirin sai dai kwatsam bayan an iafi hotun zango sai kawai aka ga Maryam Yahaya a matsayın ta wanda hakan bai viwa van kallo dadi ba tun da farindai dama an dade an bayyana kamancece niya tsakanin Maryam Yahaya da Habiba wacce aka fi sani da Ummi Alaka kuma sanin kowa ne Maryam Yahaya yar gaban goshi ce a fkd kafin ta samu larurar rashin lafiya kuma an fara daukar shirin na alaka ne lokacin Maryam din na fama da larura wandavasu keganin rashin Maryam yahaya dinne madaia yasi aka sa Habiba a madadin ta yanzu kuma mai guri yazo koda shafin dake kawo abubuwa da suka shafi shirin na alaqa a Facebook suka bayyana wannan chanji sun samu tsokaçi daga-masoya da dama dake nuna sun fi son waccana jafoma sabalhin Maryam da aka kawo ga kadan daga cikin tsokacin da akayi Rufa'i Magajj Yaryasa Ni dai bazan hana Alaqa suyi yadda sukeso domin bani na sasuba haka nima basu isa su sani nachi gaba dakallon Alaqa ba finished nagamamatukar da Maryam yahaya aciki toni na fita

Rufa'i Magaj Yaryasa

Kuma gaskiya kun yi kuskure na jin
tabakin masu kallonku kafin kuyi
wannan danyen aikin domin wlh Sai
masu kallon wanga gilm sun ragu
dalilin cire wanga baiwar Allah

Gaskiya Mudai Bamujr Dadin Canja
mana Ita da Sukayi Ba

ALAQA Web series

shirin ALAQA bashi ne shiri na farko da aka

sami sauyin jarumi ko jaruma ba
duba da yadda aka tsara shirin tun a farko
kuma abinda ake so ansamu domin kwalliya ta
biya kudin sabulu
babu wanda zai kasa hajarsa tasami karbuwa
sannan kuma banzatar da ita hakika HABIBA Y

ALIYU tana daya daga cikin wadanda suka
sami tarin masoya ashrin ALAQA wanda wasu
kun suke kaunar shirin domin ta tayaya za'a
sauya ta batare da wani dalili ba yakamata kuy
mana Adalchi baza muso abinda zai bata ranku ba

                         

No comments