Sabuwar Masifa Ta Kunnu Kai A Shafin Tiktok An Saba Jin Irin Wannan Abubuwan Amma Kuma Ba’a Nan Yankinmu Na Hausawa Ba, Shiyasa Fitowan D...
Sabuwar Masifa Ta Kunnu Kai A Shafin Tiktok
An Saba Jin Irin Wannan Abubuwan Amma Kuma Ba’a Nan Yankinmu Na Hausawa Ba, Shiyasa Fitowan Da Wadannan Mutanen Su Farayi A Shafin Tiktok Abun Ya Zama Wani Sabon Qalubale, Shiyasa A ke Ganin Tik Tok WNi Dandali Li Da Kowa Zai Iya Zuwa Ya Sheke Ayarsa Mutumin Kirki Da Mutumin Tsiya Duk Ana Samunsu A Shafin Tik Tok X
Kuma Kamfanin Har Yanzu Yaki Daukar Wani Mataki Da Cike Wani Kaida Kagin abuse Kafar Shiyasa Kowani Kare Da Doki Sai Yaje Yayi Abunda Yaga Dama A Kan Tik Tok Babu Abinda Za Ayi Ko Kai Da Kake Kishin Addini Babu Yadda Zaiyi
Wannan Lamarin Ya Girgiza Mabiya Shafin Tiktok Musanam Musulmai Kuma Hausawa, Inda Mutane Keta Bayyana Ra’ayoyinsu Game Da Ire Iren Waddan Mutanen Masu Iqirarin Ba Allah – Wa’iyazu Billahi!.
Mun Hango Shahararrun Yan Film A Vikin Masu Nuna Rashin jin Dadinsu A Kan Abun Dayawa Sunyi Tofin Ala Tsine Da Rashin Jin Dadin Su A Fili Sannan Kuma Mun Hango Wasu Mutanen Gari Suma Haka Sun Nuna Rashin Jin Dadin su Da Faruwar Wannan Lamari Kana Da Bisani Kuma Munga Jaruman Tik Tok Suma Ba A Barsu A Baya Ba Domin Kuwa Munji Su Suna Kundume Kumdume Zago kota Inna
Don Haka Yakama A Gaskiya Wannan Kamfani Tok Tik Din yi Musu Magana Akan haka Ga Masu Ruwa Da Tsaki Ko Kuma
Ubangiji Allah Ka Mana Iyaka Da Katangar Karfe Tsakaninmu Da Irin Wadannan Mutanen Amin.
No comments