Page Nav

HIDE

Grid

GRID_STYLE

Nafisa Abdullahi Tasha Zagi Ta Uwa Da Uwa Akan Rubutun Da Ta Wallafa Akan Shafinta Na Twitter

  Nafisa Abdullahi Tasha Zagi Ta Uwa Da Uwa Akan Rubutun Da Ta Wallafa Akan Shafinta Na Twitter A Jiya Ne Dai Jaruma Nafisa Abdullahi Ak...

 

Nafisa Abdullahi Tasha Zagi Ta Uwa Da Uwa Akan Rubutun Da Ta Wallafa Akan Shafinta Na Twitter

A Jiya Ne Dai Jaruma Nafisa Abdullahi Aka Hangota A Shafinta Na Twitter Ta Yi Wani Rubutu Akan Iyaye Inda Take Cewa

BAI KAMATA A DINGA HAIHUWAR YARA BARKATAI BA A AREWACIN NIJERIYA

---Nafisat Abdullahi

"DUK WANDA YAJI HAUSHI WAI DON NACE A DAINA HAIHUWAR YARA BARKATAI A AREWACIN NIJERIYA ALHALI BAZA A IYA DAUKAR NAUYIN SU BA, KUMA SUNE MUSABBABIN MATSALAR DA AREWACIN MU DA KUMA NIJERIYA SUKE CIKI, NASA BAI WUCE MUTUM yace "NAJE NAYI AURE BA ko kuma " SHI YASA NAKI NAJE NAYI AURE.

Allah Ya Kyauta.

Jaruma Nafisa Abdullahi ta wallafa wannan kalamai ne a shafin ta na Twitter inda hakan ya jawo cece kuce kuma aka yi ta mayar mata da martani da kakkausar sukar ra'ayi kamar haka:

Striker@TheSulaimanAnas -20th Replying to @NafisatOfficial

"Da Ubanki yasan ke zai Haifa da bazai takura ma Uwarki ba.

Shi kuma: Jibrin Mohd Kula@Jibrin_Kula - 16th

Replying to@NafisatOfficial

Nafisa Abdullahi

"Kina yaki da abin da Manzon Allah (s.a.w) yace kenan domin yace kuyi aure ku hayayyafa domin nayi alfahari daku ranar gobe kiyama.

Zerkariyer_Eedryz @Zerkz_Ass... 14th Replying to @NafisatOfficialXXXX

"Dama Maluman Mu sun gaya mana idan kana so ka haifi iyaya na kwarai to dole ka zama na kwarai kuma ka nemo musu Uwa ta kirki.

Tambaya da zamu yiwa kanmu shin mu na kirki ne starting from you.

Don Allah kema kina so yaranki su zamar ke?

Dan Asali Ne⭐ @Umar_Faruq... Replying to @NafisatOfficial

" What you have said is true, but you're not on the right side to make such call. If you want people to change, You must get out yourself from such kind of act.

So, now be a good woman or get married then. XXXX

Maana: "Abin da kika fada gaskiya ne, amma ke kanki bakya kan layin da zaki ringa yin irin wannan kiran. Idan kina so mutane su canza, to fa kema sai kin sauka daga layin da kike akai domin ance idan mutum zai baka riga to ka duba ta wuyan sa. Don haka Kodai ki zama mutuniyar kwarai ko kuma ki je kiyi aure.

Mohammed Nuruddeen @Nurud... 

You're telling her to get married. What has that got to do with what she said? 

Maana "Kunce taje tayi aure, to menene dangantakar  maganar ta da wannan da kuke yi?XXXX


Haka dai mutane suka yi ta tofa albarkacin bakin su akan wannan furuci na jaruma Nafisa Abdullahi dama a can baya jarumar ta taba yin wasu maganganu da suka yamutsa hazo wasu suka zage ta, wasu kuma suka yabe ta. Allah Ya Kyauta.

Ku ci gaba da biybiyar mu domin samun wasu labarai da dumi dumin su. Mungode da hadin kanku.








YAKUBU ADAM ABUBAKAR (UNCLE YACKS)🖋️🖊️📖🖊️🖋️💪🏽💪🏽💪🏽

No comments