Page Nav

HIDE

Grid

GRID_STYLE

Wani Matashi Ya Gwangwaje Bashir Mai Shadda Da Matarsa Hasana Muhammad Da Zane Na Alfarma

  Wani Matashi Ya Gwangwaje Bashir Mai Shadda Da Matarsa Hasana Muhammad Da Zane Na Alfarma Wani masoyin Kuma Mai Kishi jaruman Kannywoo...

 Wani Matashi Ya Gwangwaje Bashir Mai Shadda Da Matarsa Hasana Muhammad Da Zane Na Alfarma

Wani masoyin Kuma Mai Kishi jaruman Kannywood ya gwangwaje jarumi Abubakar Bashir maishadda da matarsa Hasana Muhammad da wani zane na Alfarma Da Aurensu Inda Yaje Jafa Da Kafa Har Office Dinsa Ya Bashi Kyautar Hoton Da Ya Zana Masa

.

Jarumin ya bayyana wannan hotunan ne a shafin sa na Instagram Sainda yake nuna jindadinsa Da Godiyarsa sa ga matashin da ya zana su cewar; Allah ya barmu da masoyan mu Kuna ya Barmu Da Masu Sonmu ina matukar Godiya gami da saka sunan matashin da yay zanen jikin Godiyar Da Yayi A Lakacin  Da Aka Kaimai Hoton Har Office Tabba Bashir Mai Shadda Yaji Dadin Wannan Hoton Zane Saboda Kuwa Dashi Da Sahibarsa Aka Zanashi Bayan Sun Dawo Daga Honey Moon Wannan Dai Bashime Na Farko A Kannywood Din Ba Kamar Yadda Muka Gaya Muku Wannan Faruwar Abun


No comments