Har Abadah Hamisu Breaker New Single 2022 Tohfah Lokaci Yayi Hamisu Breaker Azo Da Sabuwa Fahhhh Inda A Wannan Lokaci Na Azumin Watan Ra...
Har Abadah Hamisu Breaker New Single 2022
Tohfah Lokaci Yayi Hamisu Breaker Azo Da Sabuwa Fahhhh Inda A Wannan Lokaci Na Azumin Watan Ramadana Inda Azumin Yazo Gangara Mawaki Hamisu Breaker Yazo Da Sabuwar Waka Tsarabar Ranar Sallah Inda Yazo
Da Sabuwar Wakar Sa Mai Suna HAR ABADAH Wakar Ta Samu Karbuwa Ba Kaifi Tunda Dai Mutane Na Cikin Ibadah Da Sallaloli Na Wannan Lokacin
Har Abadah Da Alama Wakar Ta Mawaki Hamisu Breaker Din Zata Samu Shiga Sahon Wakokin Da Zasuyi Fice A Wannan Lokaci Da Fatan Wannan Waka Har Abadah Ta Hamisu
Breaker Din Zata Karbu Sosai Da Sosai Dafatan Kuma Zaku So Wannan Wakar Amma Mene Raayinku Akan Wannan Wakar
Har Abadah Music Download
No comments