Wasan Sallar Kawu Dan Sarki Hamisu Breaker Dashi Da Auta Mg Boy A Niger Da Yamai Kamar Su Kawu Dan Sarki A Ko Wani Shekara Kamar Yadda...
Wasan Sallar Kawu Dan Sarki Hamisu Breaker Dashi Da Auta Mg Boy A Niger Da Yamai
Kamar Su Kawu Dan Sarki A Ko Wani Shekara Kamar Yadda Aka Saba Mawaka Da Dama Musamman Na Kannywood Da Wajanta Suna Gudanar Da,Wasan Sallar A Wajan Kasa Inda A Shekarun Baya Aka Samu Nakasu Saboda Bullowar Annobar Corona Aka Samu Mawakan Da Rashin Gudanar Da Wasan Sallar Kamar Yadda Akeyi Amma A Wannan Lokaci An Samu Saukin Abun Inda Mawakan Kamarsu Kawu Dan Sarki Mai Wakar In gallo Na Ciwo Da Kuma Fitattcen Mawakin Nan Naku Da Kuka Sani Wato Auta Mg Boy Xasu Gudanar Da Wasan Sallar Su A Wannan Shekarar A Kasar Niger Din Da Yamai
Kamar Yadda Zakuji Kawu Da Sarki Da Bakinsa Yana Kawo Ranar Wasan
Kawu Dan Sarki Wasan Sallah Show
Auta Mg Boy Wasan Sallah Show
X
No comments