Yadda Wata 'Yar Kasar Ghana Ta Hada Go Slow Wajen Jan Hankulan Jama'a A Yayin Da Ta Fito Talla. -Rariya WATA 'YAR GHANA TA ...
Yadda Wata 'Yar Kasar Ghana Ta Hada Go Slow Wajen Jan Hankulan Jama'a A Yayin Da Ta Fito Talla. -Rariya
WATA 'YAR GHANA TA JA HANKULA JAMAA SAKAMAKON WATA SHIGA DA TAYI
Wata Yarinya 'Yar Kasar Ghana Ta tafi da hankulan mutane a sakamakon wata shiga da tayi da wasu matsatstsun kaya a yayin da take yin talla, rigar da tasa dai ta bayyanar surar jikin ta kai kace tsirara take.
A yayin da wannan yarinya take talla gaba daya sai kallo ya koma sama taja hankalin mazaje kai harma da matayen ma bata barsu ba, yan samari kuwa sai tattaunawa suke yi ta yadda idan da hali ma za su yi Mata magana.
Irin wannan shigar dama 'yan mata suna yinta ne da biyu ba don komai ba sai dan su jawo hankulan mutane masumman ma maza kuma abinda ya faru kenan don kuwa sai kaga Mutum ya kirawo ta ya siya koda ba abin da zaiyi dashi kawai dai gamsuwar sa yayi magana ta ita yaji dadi.
Ita dai wannan budurwa tayi amfani da da wannan salone domin tasan cewa wai yanzu mutane baza su kira ka su sayi abinka tsakani da Allah ba dole sai anyi amfani da wani salo na jan hankali Wai sannan ne za'a sayi kayan Mutum.
Abu na biyu kuwa shine su irin wadannan 'yanmata suna talla ne kala biyu domin kuwa wasu harda kansu Suke siyarwa inda zakaga samari sunyi musu juyen kaya ta hanyar siya da tsada, amma a zahirin gaskiyar magana ba kayan aka siya ba domin babu abinda za'ayi dasu. Allah Shi Kyauta.
YAKUBU ADAM ABUBAKAR (UNCLE YACKS)
No comments