Page Nav

HIDE

Grid

GRID_STYLE

Sanda Episode 22 With English Subtitle 2022

  Sanda Episode 22 With English Subtitle 2022 *SANDA EPISODE 22* Fim din Sanda yana daya daga cikin fina finan Hausa na masana'antar kan...

 

Sanda Episode 22 With English Subtitle 2022


*SANDA EPISODE 22*

Fim din Sanda yana daya daga cikin fina finan Hausa na masana'antar kannywood masu dogon zango. Babu shakka wannan fim ya tara manyan jarumai wadanda suka karawa fim din karsa shi har takai masu kallo suke dakon fitowar sa a duk sati domin ganin irin dambarwar da zata kasance.

Abale wato Adam Abdullahi Adam (Daddy Hikima) shine jigon shirin domin kuwa ya baje kolinsa a cikin wannan fim din da yayi shuhura a wajen rikici da cakwakiya iya cakwakiya.

Abale dai a halin yanzu ya kasance babban tauraron da yake kan ganiyar sa ta haske inda daraktoci da furodusosh suka yi masa ca domin saka shi a fina finan su saboda babu wani jarumi wanda yake fitowa da irin sigar sa kamar Abale.

Shi dai fim din Sanda shiri daga hannun Abubakar Maishadda wanda ya sami aiki mai kyau da inganci ga kuma labari wani irin salo daban.

Sanda dai nufin Umar a harshen Hausa don haka duk wanda kaji an kira shi da wannan suna to fa Umar ake magana akai. Kuma inda zaka san cewa shi wannan jarumin ya taka rawar gani a cikin wannan shirin shi yasa aka sa masa sunan jarumin kacokan.
*YAKUBU ADAM ABUBAKAR (UNCLE YACKS)*


Sanda Episode 22
                          

No comments