Yan Film Sun Yiwa Sarkin Waka Dawafi/Yakubu Producer Ya Magantu Akan Faifan Audion Da Yayi Leaking/Maryam kk Ta yiwa Malam Raddi Batun...
Yan Film Sun Yiwa Sarkin Waka Dawafi/Yakubu Producer Ya Magantu Akan Faifan Audion Da Yayi Leaking/Maryam kk Ta yiwa Malam Raddi
Batun Mahawarar Sarkin waka duk da dai wayanda suka faro rigimar sun yi shiru wasu daga yan masana'antar-shirya finafinai basu bar maganar ba inda anan da chan ake dan jin maganganu da rubuce rubuce na nuna rashin jindadin abin da Sarkin waka yayi ge uwsa yan film yayin da masu goyon bayan sa ma na nasu rubutun a shafukan su musamman ma Facebook da tiktok
Yayin da mafi yawan cin waya nda suka halarcin saudiyya daga jaruman Kannywood din suka yi kokarin kin tofa kómai kan wannan sa-toka-sa-katsi da ake a masana'antar suka maida hankali kan ibadar su banda Nafisan da abin ya shafa da take maida martani duk da tana saudiyanJarumi Malam ibrahim sharukhan da Suleman Costume da mai haska dandali Sai jarumi Adebo sun bayyana cewa sun yi dawafi sun kuma kai karar naziru gurin Allah kan abin da yake musu
Maryam kk Ta yiwa Malam Raddi
Yayin da ita ko Maryam kkyideon malaminnan da yabaana Sea Almajiri daya da Allonsa yafi Kannywood daraja tayiwa martani i da ta wallafa videón a shafin ta gami da rubuta maryamkk Annabi S'AW da Kansa ya harmta yin bara Bara a musulunce ma haramun neh Wacce ake magana Akan ta bata zagi almajiranci ba Dan duk mun San daraja almajiranci Shin akwai Inda za'a ce babu Nagari ko na banza da da'na yayi bara gwara yayi film
Allah ka hane mu fadan abinda ranar lahira za'a tashe mu bada shedar abinda muka fada bamu da shi rayuwa kenan n on
Yakubu Producer Ya Magantu Akan Faifan Audion Da Yayi Leaking
A daya bangaren kuma Yakubu Bala producer mai kamfanin gwamnaja entertainment ya fito ya nuna bacin ransa kan videon da naziru yayi na nuna ya ci amanar nazirun bayan da sauta muryar nazirun ta fita a yayin da yake cewa ba da Nafisat Abdullahi Kayake ba A cikin dogon rubutun da Producern ya wallafa a shafin sa ya bayyana yadda alaka mai karfi take tsakanin sa da Yayan Nazirun wato Musbahu Ahmad da kuma yadda suka taso a unguwa daya gami da bayyaná yadda lamarin ya faru cewa shi kiran naziru yayi saboda bai ji dadin abin da ke faruwa ba suka yi maganar da suka yi da Nazirun wanda kuma suna hira da wani mawaki yake goyon bayan Nafisat shi kuma ya ke bayyana cewa ai Naziru fa ba da Ntisayakebainda ya tura masa muryar Nazirun dan a fahimci nazirun bai san abin zai zama haka ba ma'ana dai mawakin ne ya fitar da sautin muryar ba tare da sanin Producern ba haraka kąiwa Nafisa ita kuma ta wallafa a shafin ta na twitter amma ba wai shine wanda ya turawa Nafisan ba kamar yadda Nazirun yake tunaniakai zalikecba wai da nufin kara rura wauta bane aa da nufin sulhų yayi hakan kana daga baya va sake yin video inda yake cewa
No comments