A Karon farko Rahama Mk Ta Kwana Chasa’in Ta Bayana Hotunan Mijin Da Ta Aura. Wannan Fitacciya jarumar Ta masana’antar kannywood Da K...
A Karon farko Rahama Mk Ta Kwana Chasa’in Ta Bayana Hotunan Mijin Da Ta Aura.
Wannan Fitacciya jarumar Ta masana’antar kannywood Da Kuka Sani Wato Rahama mk matar bawa mai kada a shirin Film Din kwana chasa’in ta bayyana Kyawawan hotunan ta da mijin data Aura.
Kaman yadda masu bibiyar Shafin mu Na Jakadiyar Arewa suka sani jarumar tun a kwanan baya muka bayyana muku cewar tayi aure amma tace bazata dena fitowa cikin Gina Finai Ba Da Kuma Film Din kwana chasa’in ba, inda wasu mutanan suka ringa kalubalantar ta cikin akan hakan Wanda Aka Dads Ana Ceca Kuce Akan Hakan.
A daran jiya Littinin ne jarumar ta bayyanaWasu Sababbin hoton ta ita da matsashin saurayin data aura.Inda Duke More Soyyayarsu A Baynar Jamaa Allah Wanna Sure Albarka Kasaka Tashiga Me Man Said Mutuwa

