Page Nav

HIDE

Grid

GRID_STYLE

Alhamdulillahi An sanya Ranar Auren Ummi Rahab Da Lilin Baba Ga Bidiyon sai kuji dabakin ku

  Alhamdulillahi An sanya Ranar Auren Ummi Rahab Da Lilin Baba Ga Bidiyon sai kuji dabakin ku Dama Mun Gaya muku Lokaci Ya Kusa Na Auren...

 

Alhamdulillahi An sanya Ranar Auren Ummi Rahab Da Lilin Baba Ga Bidiyon sai kuji dabakin ku

Dama Mun Gaya muku Lokaci Ya Kusa Na Auren Jaruman Guda Biyu Wato Lilin Baba Da Jaruma Ummi Rahab Inda inda Aketa Yamadidi Dasu Akan Cewa Baza Sukyi Aure Tare Ba Saboda Wannan Bidiyon Na Ummi Rahab Din Da Ya Fito 

Dama Yayan Ummi Rahab Din Wato Yasir Yafito Yayi Magana Akan Cewa Zaa Saranar Auren Nasu Inda Gashi Kuwa A Yanzu Lokaci Yayi A Jiya Littinin Aka Kawo Kudin Auren Nata Kuma Aka Tara Mutane Suka Shaida

                     

Ads h